Wani Matashi Ya Mutu A Hanyar Sa Ta Dawowa Daga Masalaci Sallar Isha,i

0

Wani Matashi Ya Mutu A Hanyar Sa Ta Dawowa Daga Masalaci Sallar Isha,i

Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon labari.

Ustaz Mahmud Mustapha Ibrahim Ya Rasu A Hanyarsa Ta Dawowa Daga Masallaci Bayan Ya Yi Sallar Isha’i.

Marigayin ya rasu ne bayan ya je masallaci ya yi sallar isha’i akan hanyarsa ta dawowa Mala’ikan mutuwa ya zare ransa nan take ba tare da jinya ko hatsari ba. Mahmud wanda dan agajin JIBWIS ne, ‘da ne ga abokin mu Mustapha Ibrahim Mai Awaki.

Related Posts
1 of 405

Za a gabatar masa da sallar janaza da misalin karfe sha daya na rana 11:00am a masallacin JIBWIS na Juma’a dake unguwar Bolari a fadar jihar Gombe.

Allah ya masa rahama ya gafarta masa. Amin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy