Wannan shine Abinda Ya Faru Da Jarumi Adam A. Zango A Banki Lokacin Da Yakai Kudi Bank.

0

Tofa! Wannan shine Abinda Ya Faru Da Jarumi Adam A. Zango A Banki Lokacin Da Yakai Kudi Bank.

Wani Abin Mamaki Ya Faru Da Jarumi Adam A. Zango A Banki Bayan Yakai Kudade A Bashi Sabbi.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Ya Baiyana Yadda Yaga Abin Mamaki Da Idon Sa.

Inda Yakara Da Cewa, Duk Da Cewa Akwai Laifin Shugabanni Amma Suma Talakawa Akwai Nasu Laifin.

Related Posts
1 of 405

Yayin Da Ya Zargi Gwamnati Da Kin Wadata Al’ummar Kasa Da Wadatattun Sabbin Kudaden.

Inda Yace Shima Kansa Kan Ya Samu Chanjin Sabbin Kudin Saida Ya Bada Na Goro.

Saannan Aka Bashi Canji Akan Duk Dubu Hamsin Aka Amshi Na Goro Dubu Uku Da Dari Biyar.

Gadai Cikakken Bidiyon Ku Kalla.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy