Wannan shine hukuncin da aka yiwa ƙasurgumin ɗan ta addannan na jihar kaduna

0

Wannan shine hukuncin da aka yiwa ƙasurgumin ɗan ta addannan na jihar kaduna

Kai kai wannan yasha na jaki, Bantaba ganin anyi wa mutum irin wannan dukan ya rayu ba, Shiga ku kalli Dan taaddan da

ALHAMDULILLAH, Masha Allah muna Farinciki da kama wannan Shahararren dan taadda, Mun ci karo da wani Bidiyon da yake yi mana bayanin yadda aka kama wani bawan Allah Allah ake

zargin cewa shi din Shahararren dan Taadda ne da ya kashe mutane bila adadin, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Kara tona musu Asiri, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram,

Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Bamu zaman Lafiya a kasashen mu da yankunan mu da garuruwan mu, Ameen ya Arhamar-Rahimin. Ga Bidiyon FULL VIDEO

Related Posts
1 of 405

A WANI LABARIN NA DABAN

A wani zama da ka kakin yan majalissu na jahohin arewa su kayi sun magan tu akan yadda shugaban kasa Muhammad buhari zai ayyana wa yan nan yan fashin dajin ko zai ayyana su a matsayin yan ta adda.

Kamar yadda kuka sani yan ta adda a wannan yan kin abun babu da dinji domin kowa yasan yadda yan ta adda suke kashe Al’umma babuji babu gani kowa yasan da haka shugabanni da talakawa da kowa da kowa.

Dan haka babu wanda zai ce wai bai san da yan ta adda sun adda bi yan kin arewacin Nigerian tun kusan shekara 13 baya zuwa yanzu kowa yasan irin zalincin da yan fashin daji da yan kidi nafin suke yi a arewa.

Dan haka yanzu zamu saka muku wannan fai fan bidiyan ku gani kuji abun da wanda sukai zaman suke fada acikin wannan fai fan bidiyan ku danna wajan wannan katan rubutun FULL VIDEO.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.r

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy