Wannan shine hukuncin da hukumar Hisba tayiwa ƴan matan ƙauye da suke maɗigo
Rayiwa kenan iyaye sai mun tashi da addu’a akan yaram mu masu tasowa domin wannan yana iya jawowa dangi halaka babba sabo da iyaye yaran ku da kuke ganin Allah ya baku sune a matsayin kiwo.
Wani fefen bidiyo ne ya bayyana na wasu mazauna kauye,an nuna su inda suke rungumar juna hade da lasar bakin junan su a jikin wani ginin kasa wanda hakan ne ya tabbatar mana da a kauye lamarin ya faru.
Yara ne har guda uku PDP wadanda suke da Kananan shekaru, Bidiyon yayi matukar jawo magana a dandalin na Tiktok, Muna addu’ar Allah ya shirya su,ya yaye musu irin halin don Albarkacin Annabi.
bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, akan wannan shafin namu mai al’barka na (Dalatopnews.com) muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.