Yadda ƴan Uwana 4 Suka Tilastani sukayi Lalata da Ni ta dubura – wata Budurwa Takoka

0

Yadda ƴan Uwana 4 Suka Tilastani sukayi Lalata da Ni ta dubura – wata Budurwa Takoka

An bayyana yadda wata budurwa ta rasa hankalinta a dalilin yadda ‘yan uwanta suka yi lalata da ita ta dubura.

Ana zargin wasu ‘yan uwa su hudu dayin lalata da ‘yar dan uwansu ta dubura har takaiga ta rasa hankakinta.

Wanda sanadiyan haka yasa yarinyan tafara yin wari, inda tsutsa take fita a jikinta.

Wannan halin yasa yarinyan fara yin wani abu kamar kamun hauka, inda tadena magana da kowa.

Mahaifin yarinyan ya rabu da mahaifiyanta tun tana karama, inda ya kwace ‘yarshi yabama kakarta, inda uwar tayi shekaru bakwai bataga yarinyan ba saboda ba gari daya suke ba.

Sai yanzu datakai shekara ashirin aka dawo mata da ita da tabin hankali babu magana.

Related Posts
1 of 408


Uwar tace, da farko tadauka cewa aljanu ne sai daga baya akace takaita dawanau asibitin masu tabin hankali nan ne aka gane cewa tafara kamuwa da tabin hankali.

Bayan yarinyan tafara shan magani sannan tafara magana.

Inda yarinyan ta shaida cewa, kannen mahaifinta ne suke lalata da ita wanda tafada ma mahaifinta amma yaki saurarenta.

Mahaifiyan takaita asibiti inda aka gano tasamu matsala a duburanta sai anyi mata ploshing da dinki.

Inda uban yaki bi takan lamarin sam wanda haryanzu haka tana kan neman taimako.

Rahoto Hajiya Mariya Azare.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy