Yadda A Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

0

innalillahi Yadda A Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

innalillahi Yadda A Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

ALLAH KA JIKAN DATTI ASSALAFIY BA DON YA MUTU BA.

Wannan yarinya Mufeeda sabuwar Salma na cikin shirin kwana casa’in da ake yadawa a tashar Yahudawa Arewa 24 idan baku manta ba nayi rubutu kusan sau uku akanta.

Yau naci karo da wani bidiyo wanda wannan yarinya tayi da kanta mai tsawon dakika 54 take cewa: “Na so nayi rubutu a Twitter wanda zai jawo hankalin al’umma mutum dubu biyar a cikin awa daya ta hanyar daura hotona da rubuta kalmar “Ashawo” (karuwa), amma sai nayi tunani ni ‘yar Arewa ce sai na fasa, amma da nayi da ya bada citta” inji Mufeed.

Wadannan sune Jarumanku wadanda kuke kallon fadakarwansu tare da ‘ya’yanku a tashar Yahudawa Arewa 24, tayi niyyan bayyana cewa ita Ashawo ce, amma ta fasa ba don tsoron Allah ba.

Zasu cigaba da bayyana muku dabi’unsu, sannan zasu cigaba da koya wa yaranku tarbiyya irin nasu a tashar Arewa 24, kar ku dena kallon tashar, duniyace tana da fadi.

Allah Ya taimaka

AKWAI ABIN BAN TAUSAYI A CIKIN.

Wannan labarin wani yaro ne me kimanin shekara 5 Mahaifiyarsa ta Rasu, sai yaga K

kawai ya dai na ganinta sai ya tambayi babanshi yace: Baba ina mama taje?,

se baban yace: maman ka tana lahira, se yaro yace: yaushe zata dawo? se baban uayi shiru baice komai ba.

Wata rana yaron yana wasa da abokanshi.

bayan angama wasa se kowa yace bari yaje

gida gurin maman shi se yaron yace shima.

so yake idan ya girma ya samu kudi yaje Lahira don baban shi yace maman sa tana Lahira, se daya daga cikin Abokanensa yace: nima zaka je dani? se yaron yace Ehh.

Wata rana yaron yana makarantar islamiyya malamin su yana wa’azi yana cewa ‘duk wanda ya mutu idan yaje lahira bazai dawo ba’ se yaron ya daga hannu yace malam to idan mutun be dawo ba toh me yakeyi acan?.

Sai malamin yace: Lahira gurine inda ake hisabi ga Matattu kuma duk wanda ya mutu baya dawowa, Sai yaron yace: idan mutun ya mutu ina ake kaishi, se malam yace: Makabarta,

Sai yaron yace: Meyene Mutuwa? Se malamin yace: mutuwa tana nufin fitar Ruhi daga jikin dan Adam,

Related Posts
1 of 405

Sai yaro yace: Toh ina Ruhi yake ajikin dan

Adam? se malam yace kai yaro ka cika

tambaya dayawa, Je ka zauna,

Washe gari bayan sallar Asuba sai yaron yazo gurin babanshi yace ina kwana baba ka tashi lafiya? Baban yace lafiya qalau, se yaron yace baba Inada tambaya, se yace to inajin ka ɗana miye Tambayarka? Se yaron yace: baba Wai ina Ruhin mamana yake? Se baban yayi shiru…………. Can se baban yace: Yaro saurara in baka wani labari Mamanka ta Rasu, Rasuwa kuma idan akayita ba’a dawowa duk wanda aka zarewa Ruhi daga jikinsa bazai rayu ba, lokacin mamanka ne Yayi Shi Yasa Ta rasu, nima idan lokacina yayi Zan mutu na Barka..

Sai yaron yace: Toh baba Don ALLAH idan zaka mutu ka gayamun domin nima inaso Na mutu se In rakaka zuwa gurin mamana naji kewarta wllh baba,

Sai baban yayi shiru don yaga Alamar Yaronnan.Yanason Mamansa kuma yaga Alamar lallai yaron Yana bukatar ganin mamanshi, se babanshi yace je kashirya kazo muje zan kaika inda mamanka take yanzu, .

Sai yaro yaje yayi wanka Yaci kwalliya yana murna zeje gurin mamansa, Dasauri yazo gurin babanshi yace Baba Gani nashirya muje, se baban yakama Hannun yaron

suka fita suna ta tafiya har suka bar Gari

suka shiga daji, suka Isa makabarta, se baban ya nufi Qabarin maman wannan Yaron, Sai

baban yace; Yaro mamanka tana cikin wannan Qasar, Wannan qasar itace Qabari, kuma duk wanda ya mutu a ciki ake sakashi, kuma duk wanda ya mutu baya iya motsi baya iya komai, a haka za’a kawoshi

anan gurin kuma a binneshi baya iya yin

komai se ikon ALLAH, Se yaro ya fashe da

kuka ya fadi qasa yace: Mamana yanzu itace a cikin wannan Qasa?

Sai yace Toh baba wane laifi tayi da ALLAH ya kasheta? Se baban yace kowa haka ze mutu idan lokaci yayi,

Suna zaune se ga wasu mutane sunzo da Gawa za’a binneta a cikin Qabari se yaron ya Qura ido yaga duk yanda ake binne mutun, se suka dawo gida, dasuka dawo gida aduk lokacinda yaron yayi Sallah se yace ALLAH Kaji Qan Mamana!,

yaron ya tara kudin wasa, irin takardun da yara ke kira kudi yakai wa malaminsu yace malam nabaka wannan kudi ne don kayiwa mamana Addua!

Malam yayi shiru yana jin tausayin wannan yaron yace kabar kudin ka zanyiwa mamanka Addua kyauta, yaro cikin kuka yace Nagode.

Yaro Dan Qarami Kenan, Wanda bai mallaki hankalinshi ba! Ina ga kai kuma dake da Hankali???

Ya Allah kajiqan Iyayenmu, Ka Gafarta Musu Zunubansu, Ka Sanya Aljannna itace Makomarsu!

Don Girman Allah ɗan uwa idan kakaranta katura a groups sabida al’umma su amfana da kai

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy