Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

0

Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

Yadda Aka Kama Kwarton Da Ya Haka Ramin Dake Kaishi Dakin Auren Tsohuwar Budurwarsa Yana Lalata Da Ita

YADUWAR ZINA ACIKIN AL’UMMAH.

Wasu daga cikin dalilan da suka sa wannan bala’i ta zina ta yawaita cikin AL’UMMAH.

1. TALLE: Mafiya yawan yara matan dake yawon talle a cikin kasuwanni, Garejoji, Tashoshin mota, da Unguwanni suna cikin hatsarin afkawa cikin wannan mummunar dabi’a. Ba don komai ba sai saboda yadda kullum zasu rika jin kalamai na batsa da kuma miyagun wasanni irin na batsa da suke samu daga shashashun samari da kuma tsofaffin yan tasha.

2. WAYOYIN SALULA: Wayoyin salula suna taka mummunar rawa cikin yaduwar fasadi da lalacewar tarbiyar AL’UMMAH. Musamman ta bangaren HOTUNA da VIDIYO NA BATSA da recording na kalmomin batsa wanda matasa maza da mata suke turawa a wayoyinsu. Yara Qanana sukan kalli hotunan yadda ake jima’i. Daga nan kuma sai shedanci ya shiga zukatansu su fara tunanin hanyoyin da zasu bi su rika samun biyan bukatarsu, alhali da can irin wannan tunanin bai taba shiga kwakwalwarsu ba.

YADUWAR FINAFINAI: Yaduwar Finafinaina waje da kuma na gida shima ya taimaka wajen watsewar al’amura. Ba don komai ba, idan ka lura da yadda rayuwar Matan hausawa take acikin shekarun 1980 zuwa 2000 zaka ga ba daidai take da wacce mukeyi yanzu ba.

Tun daga salon dinkuna da suke sawa, da kuma yadda suke kula da tarbiyar yaransu, da kuma tarbiyarsu ga mazajen aurensu.

WURAREN PARTY: idan akayi la’akari da yadda kullum harkokin party suke kara bunkasa a tsakanin matasa da kuma irin watsewar da akeyi awajen, lallai za’a fahimci cewar harkar party tana daga miyagun Abubuwan dake addabar tarbiyar al’umma. Ana haduwa maza da mata awajen kuma ana aikata haramtattun abubuwa iri-iri wadanda ba sai na lissafa ba.

DON HAKA ya zama wajibi a matsayin ka/ki na uwa da uba Ku tsaya tsayin daka wajen lurada tarbiyar yaranku, domin ALLAHU SWT cewa yayi “Ku kare kawunanku da na iyalanku daga shiga wuta” wallahi ALLAH zai tsaida kai ya tambaye ka ya ka tafiyar da amanar da ya baka? Kuma sai ka amsa.

ALLAH ya shiryar da zuri’ar musulmai baki daya.

ZAUREN AHLUL SUNNAH

INNALILLAHI WA’INNA ILAHIRRAJI’UN!!!

Related Posts
1 of 407


Wannan masifa damai tayi kama ?

Kira ga malamanmu kiraga sarakuna iyayen kasa, kiraga hukumomi dakuma kiraga sauran al’ummar gari baki daya.

Kira na mussaman zuwaga iyayenmu dasu kara sa’ido akan ‘yayansu mata bisa.

kallace- kallacen Hausa film dasukeyi wanda hakan yana bada matukar gudumuwa wajen wargaza tarbiyar yaran hausawa kokuma muce yaran musulmai. Hakika kuma babu shakka cikin kashi

Dari (100). lalacewar tarbiyyar ‘yanmata dakuma samari tasamo asaline tawajen kallace kallacen nan nazamani wanda hakan yasa yara mata suka gagara zaman aure tasanadiyyar haka

Haka zalika tasanadiyyar hakan yayi sanadin rabuwar aure akasar nan babu adadi banda uwa-uba kuma kashe-kashen mazajensu dasukeyi babu gaira babu dalili donnunawa duniya cewa. sukam sunwaye fitar da tsaraici tamkar abin alfaharine kokuma muce sundaukeshi wayewane agunsu.

Domin kuwa basu ma daukeshi hakan laifiba, gayyato Fushin Allah cikin lamuransu sam-sam basu daukeshi wani abin kyamaba a’a harma gadara sukeda hakan da sunan zamani wa’iyazu billah.

Donhaka ina kalubalantar kungiyoyinda suka hadakai da shaidan wajen hana matan Aure zama agidajen mazajensu domin hanasu zaman aure,

dakuma koyawa mata zamada abokiyar zama illane agunsu da kishiya wai illane wanda hakan bakaramar masifa bace kokuma muce fadane akeda Allah.

Babu shakka mata dakuma ‘yanmata sundauki salo nau’i-nau’i domin cutar da mazajensu kokuma ‘yan’uwansu mata abokan zamansu wato kishiyoyinsu inda hartakai ga sukan iya kashe mazajensu kokuma sumasu illar dabazai qara amfa nuwaba donyace zaikara aure.

Kokuma su cutar da ita kishiyar tasu ta hanyoyi daban-daban wata amata asiri kokuma akasheta.

Wanda haka dukka yasamo asaline ta sanadiyyar kallace-kallacen Hausa film dasukeyi domin idan muka lura sudai HAUSA FILM. Yanzu basuda aikinyi a harkarsu data fice lalata tarbiyyar yaran Hausawa dakuma koyawa musu kwadayi, dakanmu muna ganin illar hakan koda a kauyukan mune ballanata kuma burane donhaka ina kiraga iyayenmu malamanmu hukumomi da sauran illahirin wanda abin yashafa dasu maida hankali wajen tunkarar shawo kan wannan matsalar Allah yasauwaqa.

Allah yabamu ikon fadar dai-dai dakuma aikata dai-dai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy