Yadda Tsohuwar Matar Adam Zango Ke Cashewa Da Danta Haidar Zango

0

Yadda Tsohuwar Matar Adam Zango Ke Cashewa Da Danta Haidar Zango

Gwanin Sha’awa Kalli Bidiyon Yadda Tsohuwar Matar Adam Zango Ke Cashewa Da Danta Haidar Zango.

Related Posts
1 of 405

Tsohuwar matar fitaccen jarumin nan kuma Mawaƙi a masana’antar kannywood Adam A Zango ta bayyana a shafin sada zumunta na Tiktok ita da danta kuma dan fari a wajen jarumi Adam A Zango, wato Aliyu Haidar Zango.

Bidiyon nasu yayi matukar bawa mutane mamaki da ban sha’awa duba da yanayin yadda take wasa dashi sosai kusan dai kamar sun jima basu hadu ba.

Tsohuwar matar tashi Amina Me Rani ta dawo Kannywood tun a kwanakin baya bayan da jimawa da mutuwar Auren nasu, yanzu haka tana fitowa a cikin shirin Gidan Danja da dai sauran su.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy