Yakamata Malamai Su Musuluntar Da Harkar Fim

0

Yakamata Malamai Su Musuluntar Da Harkar Fim

Akwai Kura Kurai Da Yawa Da Muke Aikatawa A Masana’antar Shirya Fina Finai, Yakamata Masu ilmi Da Malamai su Shigo Domin Musuluntar Da Harkar – Lukman Labarina Ya Bayyana GasKiya.

Yusuf Sasen Wanda Mutane Da Dama Sufi Saninsa Da Lukman Labarina, Yayi Tsokaci Game Da Sa’insan Da Muhawara Da Aketa Tafkawa Kan Rashin Halarcin Yin Fim Din Hausa.

Related Posts
1 of 408


Sasen Din Ya Bayyana Cewa Tabbas Abin Da Shiekh Abdul Aziz Ya Fadi Game Da Yan Fim Da Yawa Dagaske Ne, Ba Qazafi Ya Musu Ba, Inda Ya Bayyana Cewa Shi Bai Goyi Bayan Cin Mutuncin Malamai Da Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Ke Yi Kan An Kira HarKar Tasu Da Haramun.

Yace Shi BaiQi Ace Malamai Suna Kiransu Suna Musu Gyara Kan Inda Su Saki Layi, Inda Yace Shi Ko Yaushe A Shirye Yake Domin Karbar Gyara Daga Wajen Su.

Yusuf Sasen Din Yayi Bayanai Da Dama Inda Ahmad Nagudu, Shine Wanda Ya Tattauna Da Sabon Angon, Ga Bidiyon Bayanin Nashi Anan.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy