‘Yan Bindiga sun kona ofishin INEC a jihar Imo, sun kashe mutane 3
Da safiyar yaune, ‘yan Bindiga suka kai hari ofishin INEC dake Imo suka kashe mutane 3 sannan suka kona ofishin.
Wani sashe na ofishin INEC fin ya lalace bayan da aka konashi.
Kakakin ‘yansandan jihar, Mike Abbatam ya bayyana cewa tabbas harin ya faru amma sun kashe mutane 3 daga cikin maharan.
Kamar yada majiyar ta bayyana cewa sun kashe mutane uku daga ciki wanda suka kawo harin.
RA’AYOYIN KU
Shin a yankin ku Ana faɗan siyasa ko a’a
A wasu yankunan a sassan Nigeria ana faɗan siyasa kamar yadda muke samun labarai ana ƙone fastocin da bana na jam’iyar adawa wanda ba hakan ba siyasa bace
Sirrin Yadda Zaki Karawa Kanki Sha’awa Domin Gamsar Mai Gida Yayin Jima’i A Sauwake
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode