Yanda Saurayi Ke Lalata Da Budurwa Akan Titi

0

Yanda Saurayi Ke Lalata Da Budurwa Akan Titi

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Duniya Ina Zaki Damu? Bidiyon Yanda Yaran Hausawa, Saurayi Ke Lalata Da Budurwa Akan Hanya Ko Kunya Basaji,

Wani Bidiyo Na Saurayi Da Wata Yarinya Cikin Hijabi Yana Tsotsar Bakinta Tare Da Shafeta, Kan Hanya Ana Musu Bidiyo Ko Kunya Basaji, Bidiyon Ya Dauki Hankula Sosai, Inda Mutane Da Yawa Keta Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Bidiyon.

Abun Tambaya Anan Shine? Shin Su Wadannan Yaran Basu Da Iyaye Ne Ko Kuma Mafada, Wanda Idan Sun Yada Irin Wadannan Bidiyoyin Zasu Gani Tare Da Hukunta Su. Ko Kuma Hukuma Bazasu Iya Hukuntasu Bane.

Related Posts
1 of 407


Wani Malami Sheikh Adam Muhammad Dokoro, Yayi Tsokaci Kan Matasa Dake Ire Iren Wadannan Halayyar, Inda Yake Cewa Wadannan Irin Qazantar Da Ake Yinsu Kafin Ayi Aure, Yana Daya Daga Cikin Dalilan Dake Jawo Mace Macen Aure, Inda Yanzun A Zamanin Nan Sai Kaga Matashi Bai Dade Da Aure Ba Amma Kuma Ya Rabu Da Matar Tashi.

Akasin Yanda Lamarin Yake A Shekarun Baya, Lokacin Da Ire Iren Wadannan Barnakun Sunyi Karanci. Yaja Hankalin Matasa A Wajen Neman Aure Da Kuma Yin Auren Kansa, Kan A Kiyaye Yin Bidi’o’e Yayin Yin Aure, Wanda Su Danganci Yin Pre – Wedding Pictures Da Sauran Su.

Download App And Get 2k

Mu Kuma Abin Da Zamuce Anan Wajen Shine. Ubangiji Allah Ka Shiryatar Damu Ta Hanya Madaidaiciya. Allah Kasa Mu Zama Masu Gujema Sa6onKa. Komai Kankantansa. Amin Summa Amin.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy