Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwa
Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwa…
ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI👇👇👇*
1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)ya ce: ‘Idan mutum ya mutu danginsa suka shagaltu da jana’izar sa,wani kyakkyawan mutum zai tsaya a kansa a Lokacin da ake rufe jikin mamaci, wannan mutumin yakan shiga tsakanin mayafin da kirjin mamacin. Lokacin da aka gama binne sa, mutane suka dawo gida, mala’iku 2, Munkar da Nakeer (Mala’iku biyu na musamman masu tambayar kabari), zasu zo cikin kabarin sa suna kokarin raba wannan kyakkyawan mutumin da mutumin da ya mutu, don su sami damar yi wa mamacin tambayoyi a game da imaninsa. Amma kyakkyawan mutumin nan zai ce, ‘Abokina ne shi. Ba zan barshi shi kadai ba. Idan an nada ku don yin tambayoyi, kuyi aikinku. Ba zan iya barin shi ba sai na shigar da shi Aljannah ‘. Bayan haka sai ya juya ga abokinsa (mamacin nan) ya ce, ‘Ni ne Alkur’ani, wanda ka saba karantawa, wani lokacin da babbar murya wani lokaci kuma da karamar murya. Karka damu. Bayan Munkar da Naker sun game maka tambayoyi, ba za ka sami baƙin ciki ba. ‘
Lokacin da Munkar da Nakir suka ƙare tambayoyin su ga wannan mamacin, sai kyakkyawan mutumin nan ya shirya masa daga Al-Mala’ul A’laa, shimfiɗar siliki cike da miski.
2. Annabi (SAW) ya ce: ‘A ranar sakamako, a gaban Allah babu wani Mai Ceto da zai sami matsayi sama da Alkur’ani, ba Annabi ko Mala’ika.’
3. Don Allah a tura wannan ‘Hadisin’ zuwa ga Yan uwa muslmai …. saboda Annabi (SAW) ya ce: ‘Ka bada ilimi daga wurina ko da aya daya ce’. Allah Ya bamu iko.Ameen
4. Muna addu’ar wannan sakon da muka kawo zai isa zuwa ga musulmai akalla miliyan biyar a duk fadin duniya cikin kwanaki bakwai (7) masu zuwa, Insha-Allah. Da fatan za a tura wannan sakon a YAU ga abokai da dangi dan samun lada mai yawa daga Allah (SWT).
* Idan ka dauki Al-Qur’ani, Shaidan yakan kamu da ciwon kai.
* Idan KA bude shi, sai ya fadi.
* Idan KA karanta shi, sai ya suma.
* Kuyi ƙoƙarin yin share don a amfana
🍀🍀 wata rana Manzon Allah s.a.w., yana kwance rashin lafiyarsa na ajali, sai ya ce ma sahabbansa ku tashi ku raka ni makabarta wurin ziyara🍀🍀🍀
🌿🌿Bayan sun je, Manzon Allah s.a.w., ya yi addu’oin da ya koyar mu rika yi idan za mu makabarta,🌿🌿🌿
🌹🌹Bayan ya taso sun kama hanyar zuwa gida, sai suka ga manzon Allah yana kuka 😭😭 kuma yana murmushi 😀😀,,,,🌹🌹,
🌺🌺Sai sahabbansa suka ce, ya Rasulullah, ya mun ganka kana kuka😭😭 kuma kana murmushi😀😀, 🌺🌺🌺🌺🌺
💐💐💐Sai manzon Allah s.a.w., ya ce,, tunanin yan uwana ne, 💐💐💐
🌸🌸🌸Sai sayyidana Abubakar ya ce ya ma’aikin Allah mu ne ko?🌸🌸🌸
🍄🍄🍄Sai manzon Allah s.a.w., ya ce ku sahabbaina ne🍄🍄🍄
🌼🌼🌼Sai sayyidina Aliyu ya ce,, ya ma’aikin Allah ni ne ko?🌼🌼🌼🌼
🌻🌻🌻Sai ma’aikin Allah ya ce ai ku jinina ne🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🌴🌴🌴Sai suka ce to ya Rasulullah su waye?🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
🍁🍁🍁Sai manzon Allah ya ce,, su ne wadanda ba su ganni ba amma sun yi imani da ni manzon Allah,🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁🍁
❤❤❤Sai ya ce idan rayuwarku ta kai, ku ce musu ina gai da su,❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
🌺🌺🌺Manzon Allah ya ce Allahu Akbar, ina gai da wadannan mutane🌺🌺🌺
******ya Allah duk Wanda ya tura wannan maganar ta ma’aikinKa, Ka yi mishi sakamako da gidan aljanna madaukakiya, Ameen.
❤❤ ❤❤❤
idan harkaji dadi😆 aranka to don Allah katura zuwa group 10