Yanzu Yanzu Jarumi Adam A Zango Yayiwa Dr Idris Dutsen Tanshi Martani Kan Kalamansa Ga Yan Fim

0

Tirƙashi! Yanzu Yanzu Jarumi Adam A Zango Yayiwa Dr Idris Dutsen Tanshi Martani Kan Kalamansa Ga Yan Fim ɗin Hausa.

Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A. Zango Yayi Martani Ga Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Dr. Idris Dutsen Tanshi.

Cikin Wani Bidiyo Da Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Sada Zumunta, Yayi Tsokaci Kan Kalaman Shehin Malamin Na Haramta Sana’ar Fim.

Adam A Zango, Wanda Acikin Kalaman Da Yai Yake Cewa, “sama da shekara Goma Da suka wuce Yasha Yin Addu’a In Sana’ar Fim Ba Alkhairi Bace Allah Ya Gaggauta Cireshi Daga Ciki.

Inda Yaci Gaba Da Cewa Har Yanzu, Babu Abinda Yake Gani Sai Alkhairi Dakuma Tarin Daukaka Da Tarin Arziki.

Related Posts
1 of 407


Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa, Jarumin Yace Akwai Gurbatattu Acikin Masana’antar.

Amma Ba Adalci Bane, Adinga Yi Musu Kudin Goro Ana Zagin Su Mai Makon Yi Musu Addu’ar Shiriya.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy