Zainab indomi Ta Baiyana Dalilin Da Yasa Zata Dawo Kannywood Acigaba Da Fafatawa Da Ita
Masoyan fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Zainab Indomie sun nuna jin dadin su tun bayan da aka saki wani fefen bidiyon jarumar,Zainab din an jima ba’a jin duriyar ta a cikin masana’antar ta Kannywood.
Wasu da dama sunyi zaton tayi Aure ne ko kuma mutuwa tayi,amma a watannin baya akwai wani shiri na kamfanin Adam A Zango mai suna Asin da Asin wanda ta samu bayyana a ciki.
Sannan sai a “yan kwanakin nan ne Jarumar ta samu damar bayyana a cikin shirin nan mai dogon zango na kamfanin Ali Nuhu (FKD) mai suna Alaqa.
Zainab Indomie idan baku manta ba,tana daya daga jikin manyan jaruman Kannywood da akayi a baya a wajejen shekarar 2013 zuwa 2017.
Jarumar tayi matukar tashe kamar ba gobe.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.
Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.Shiga Nan Domin Samun Naira 2k Kyauta Ta Hanyar Yin Register Anan